Yawanchin Mutane Suna Yi Min Kallon Marar Kunya Cewar Maryam Maleeka Вђ” Arewanmu [ OFFICIAL 2024 ]

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Maleeka, ta fito fili ta bayyana yadda wasu daga cikin mabiyanta da ma mutane da dama suke mata kallon wadda ba ta da kunya.

Maryam ta nuna cewa akwai banbanci tsakanin abin da mutum yake yi a matsayin sana’a da kuma ainihin dabi’unsa na gida. Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Maleeka, ta fito

Ta bayyana cewa mutane da dama suna gaggawar yanke hukunci a kan jarumai, musamman mata, ba tare da sun yi mu’amala da su ba. Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa