Shima Yana Shirin Barin Fim Din Labarina Yanzu-yanzu Saboda Sumayya Вђ” Arewanmu — Presdo Ya Bayyana
Jarumi Isah Feroz Khan, wanda aka fi sani da Presdo a shirin LABARINA, ya bayyana shirin barin shirin sakamakon ficewar jaruma Sumayya. Wannan matakin ya tada hankalin magoya baya, yayin da ake jiran martanin darakta Aminu Saira kan makomar shirin. Don ƙarin bayani, ziyarci ArewaAgenda . LABARINA SERIES: Dalilin Ficewar Sumayya Daga Shirin